Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara Muhammad Dalijan, ya tabbatar da hakan sai dai ya ba da tabbacin cewa suna sanya idanu ...
A yau Talata, John Dramani Mahama ya karbi rantsuwar kama aikin Shugaban GHana a karo na 2 a wani biki daya gudana a Accra, ...
Farfesa Naana Jane Opoku-Agyemang ta zama mace ta farko da babbar jam’iyyar siyasa NDC ta Ghana ta zaba don tsayawa takarar ...
Wanda ake zargin ya hallaka akalla mutane 10 tare da jikkata 30 gabanin a harbe shi a musayar wuta da 'yan sanda.
Hukumomi a birnin New Orleans na Amurka sun bayyana cewa mutane 10 sun mutu kuma fiye da 30 sun jikkata sa'ilin da wata mota ...
Rufa’i, ya musanta rade-radin cewa ya fice daga APC tare da sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Da yake martani ga ...
An fitar da gargadi a kan yanayin hunturu a biranen Washington DC, Maryland, Virginia da West Virginia inda hadarin hunturun ...
Muhamed da kungiyar sa kan al’ummar ta Kel Ansar sun ce dakarun Mali da mayakan Rasha na Wagner ne suka kai harin.
Yawan shari’un da Sarkozy yake fuskanta sun dishashe shekarun da ya kwashe yana aiki tun bayan da ya fadi zabe a 2012. Sai ...
Hukumomin tsaro sun kasance cikin shirin ko ta kwana, inda suka giggitta shingen karfe a kewayen ginin majalisar.
A wata sanarwa da ta fitar, Rundunar 'yan sandan Najeriya ta hannun kakakinta a jihar Kebbi, SP Nafi'u Abubakar, ta tabbatar ...
A farkon watan Disamban 2024 ne wasu mutane dauke da bindigogi suka kutsa gidan Tchmgari, suka kuma yi awon gaba da shi jim ...