Ƙungiyar ƴan tawayen DR Congo ta M23 sun kutsa birnin Bukavu birnin mafi girma a gabashin jamhuriyar, inda suka ƙwace ofishin gwamnan lardin. Mutane sun yi jeru a kan tituna suna tafawa da ...