Dan wasan Sweden mai taka leda Alexander Isak, 25, na son komawa taka leda Liverpool. (Teamtalk) Manchester United na sanya ido kan dan wasan gaba na Ingila mai taka leda a Ipswich Town Liam Delap ...